Close

A Ciza, A Hura (Carrot & Stick) na Aliyu Wali

A Ciza, A Hura na Aliyu Wali

Toh Bismillahi Ga wasu baitoci Nima in samu in shiga layi In tofa nawa albarkaci

Don in kara bayani

Wake ne aka yo zubi Ga Bahaushe dan asali Toh idan an tashi, anyi shiri Wa’ke mai taken ‘Ban Haushi’

Zai fi a hada da yabo agareshi

A ciza a hura zaifi Don hangen nesa shine nufi(n) Fadakarwar zube don ayi tuni Jejjefa kalamai na yabo ba laifi

Don yau ‘gangarka’ kai ke bugi!

RELATED: Praxis Magazine Weekly Hausa Column

Carrot & Stick by Aliyu Wali

Bismillahi Doctor here is verse A Footstep trace Attempting The Hall; to grace With words I show face As it seems we’re in a race This marathon needs pace So when set and ready to ace One’s watch should be word interlace Weaving Admonition with Praise Of Hausas in History; their Place Reproach and critique already have a base When in reform, let us efface Negative; in its stead commendation should replace For to have a complete brace

Our horn we blow ourselves these days!

  • TAGS
  • A ciza a hura
  • Carrot $ Stick
scroll to top